Who is ja afar mahmud adam
Chat with us limited to Stanford community Email a reference question Find a subject specialist Using SearchWorks Connection Connect to e-resources Report a connection problem If we don't have it Interlibrary borrowing Suggest a purchase limited to Stanford community System status Access Advanced search Course reserves Selections 0 Clear all lists. Name of resource.
Problem URL. Describe the connection issue. Toggle navigation Back to results. The life and times of a hero : Sheikh Ja'afar Mahmud Adam. Responsibility by Hussaini Yussuf Mabera. Imprint [Nigeria] : H. Mabera, c Physical description vi, 67 p. You can easily create a free account. Your Web browser is not enabled for JavaScript.
Some features of WorldCat will not be available. Create lists, bibliographies and reviews: or. Search WorldCat Find items in libraries near you. Advanced Search Find a Library. Your list has reached the maximum number of items. Please create a new list with a new name; move some items to a new or existing list; or delete some items.
Your request to send this item has been completed. APA 6th ed. Note: Citations are based on reference standards. However, formatting rules can vary widely between applications and fields of interest or study. The specific requirements or preferences of your reviewing publisher, classroom teacher, institution or organization should be applied.
The E-mail Address es field is required. Please enter recipient e-mail address es. The E-mail Address es you entered is are not in a valid format. Please re-enter recipient e-mail address es.
You may send this item to up to five recipients. Da yadda mutane suke yi masa addu'a, da fatan alkhairi, wannan na sanya ni farin ciki da jin dadi," a cewarsa. Ya kara da cewa: "Alhamdulillahi, yawancin duk lokacin da na kalli wa'azinsa na kan samu wasu abubuwa da za su taimaka min da wani abu da zai amfane ni na yau da gobe.
Malam ya yi kokarin nuna mana mu bi rayuwa a hankali, da girmama na gaba damu. Duk da cewa a lokacin da aka kashe Sheikh Ja'far Mahmud Adam, Salim yana karami amma ya ce zai iya tuna wasu daga cikin abubuwan da suke faranta wa mahaifinsa rai.
A yi wasa a yi dariya, ya ji matsalolinmu, da tambayarmu abubuwn da muke bukata na rayuwa. Wannan na cikin abubuwan da idan na tuna su na sanya ni farin ciki. A ranar 13 ga watan Afrilun shekarar ne wadansu 'yan bindiga suka harbe Sheikh Ja'afar Mahmud Adam, yayin da yake jagorantar Sallar Asuba a mallasaci da ke birnin Kano - wato a jajiberin zaben gwamnoni wanda aka yi a shekarar.
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti. Skip Podcast and continue reading Podcast. Korona: Ina Mafita?
0コメント